ASEEY Global Ventures

  • Home
  • ASEEY Global Ventures

ASEEY  Global Ventures Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ASEEY Global Ventures, IBB Quarters Unguwar Gwaza, Gusau-, .

*ASSALAMU ALAIKUM INA KUKE MATA ƳAN ƘWALISA MASU JI DA KANSU DA KU NAKE* _Idan ana dara fidda uwa ake idan kaji algeta s...
05/10/2022

*ASSALAMU ALAIKUM INA KUKE MATA ƳAN ƘWALISA MASU JI DA KANSU DA KU NAKE*

_Idan ana dara fidda uwa ake idan kaji algeta sai gidan sarakai! Guɗa kuwa a gidan biki ake, to albishirin ku mata masu aji da kwalisa. Shin ko kin san yanzu kan mata ya waye kowa neman na kai yake, nemi kuɗi ƴar uwata domin hucewa kanki takaicin rayuwa, idan har kina neman na kanki ko wajen miji sai kinga dama kice bani, zaki hucewa kanki takaicin Babu saboda ku amfana ku tsaya da ƙafafuwan ku yasa muka zo muku da kyakkyawan albishir._

_*Koyon Sana'a mukazo muku dashi wanda zai amfane ku yasa ku tsaya da ƙafafuwan ku, ga yadda tsarin yake*_

*ZAMU KOYAR DAKU WAƊANNAN SANA'AR*

*Organic products
*Sweet Candy's
*Ice Candy's
*Snack's
*Hand work beads
*Drink's
*Ice cream's da Milkshakes
*Yadda ake decoration din cake da cup cake
*Yadda ake garin Madara da Milo

Duk AKAN 1000 kacal

Mutane 30 na farko da sukayi registration zamu musu discount ɗin koyar 500 wannan garabasar mutanen farko da sukayi registration ne damu.

Sannan zamu gwada Muki inda Zaku siyen kayan aiki cikin sauki a kowace jaha kake

Karku manta akwai promo na 500 ga mutanen farko da sukayi registration gaba daya zasu koyi wadannan abubuwan akan 500.

Domin yin registration sai ku tuntube mu akan numbern waya kamar haka. 07065827702

Address

IBB Quarters Unguwar Gwaza, Gusau-

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ASEEY Global Ventures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Jewelery/watch Store?

Share